Akwai fitattun ƴan wasa da suka taka leda a matakin duniya suka kuma lashe kyaututtuka da dama amma suka kasa lashe kofin ...
"Mu iyalansa muna cikin matsananciyar damuwa. Kullum muna rayuwa cikin fargabar mu wayi gari mu ji wani mummunan labari." ...
Inter Miami ta nuna sha'awar ɗaukar mai tsaron ragar ƙasar Cape Verde, Vozinha mai shekara 40, bayan da ƙungiyar Chaves ta ...
Janye dakatarwar da Fifa ta yi wa ɗan wasan Amurka, Folarin Balogun na ci gaba da ɗaukar hankalin magiya bayan ƙwallon ƙafa.
Ibrahim Yusuf Mohammed da Haruna Kakangi tare da taimakon AI Asalin hoton, Ana jiran fafatawa tsakanin ƴan wasa masu cin ...
Manchester United na son ɗan wasan Brighton Carlos Baleba, yayin da Arsenal ke hairn ƴanwasan Aston Villa Ezri Konsa da Bruno ...
A ranar 6 ga watan Fabrairun shekarar 2013 ne jam'iyyun adawa a Najeriya suka haɗe domin kafa sabuwar jam'iyyar APC da ta ...
Gasar kofin duniya ita ce mafi kalubale da kociyoyin tamaula ke fuskanta, inda tuni masu horarwa bakwai suka ajiye aiki ko ...
Rahoton mai taken rahoton yanayin lafiyar ƴan ƙasar na 2025 wato "The State of the Health Nation Report", ya bayar da bayani ...
Jam'iyyar ta samo asali ne daga haɗakar manyan 'yan siyasa da masu fafutukar dimokuraɗiyya, musamman mambobin ƙungiyoyin G-9 ...
A ranar Asabar ne za a fara hidimar jana'izar tsohon jagoran addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei, wanda ya jagoranci ƙasar ...
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku kai tsaye wasan Argentina da Cape Verde a gasar cin kofin duniya 2026, tare da sharhi da ...